Popular posts from this blog
Ash Sha Ta Gama Iskancin Ta Amma Sai Tace Miji Nagari Take So.
Jaruma Fati Bararoji Ta Jawo Cece-kuce Kwanan Nan
Kamar yadda zaku gani, hotunan jaruma fati bararoji ya jawo cece-kuce sosai kwanan nan a masana’antar Kannywood musamman yadda ta bayyanawa duniya cewa sunanta sayyada fati bararoji kuma itace halifar marigayi fadar bege a mata. Sai kwatsam aka ga wasu hotunan ta suna yawo a kafafen sada zumunta inda ta futo da shiga marasa da'a kuma marasa kyau wannan daya daga cikin hotunan kenan: Jarumar tasha zagi daga wajen mabiyanta musamman sauran abokan harkar ta a bangaren yabo, inda sukace in zata tsaya a harkar film ta tsaya in kuma yabo zakiyi to dole sai kin watsar da irin wannan shigar da kikeyi na zubar da mutunci, fadar bege mutum ne mai daraja bazakiyi abunda zaki bata masa suna ba da sunan halifanci. Jarumar ta futo gashin ta a waje kuma hannun ta da charbi, akai mata hoto sannan tayi posting bayan nunawa duniya da tayi ita mai wanzar wa da yada duk abubuwan da suka shafi musulunci ce, babban abun takaicin shine yadda take zagin da habaici ga duk wanda ya fada mata gaskiya Yanzu...
Comments
Post a Comment