Jaruma Fati Bararoji Ta Jawo Cece-kuce Kwanan Nan
Kamar yadda zaku gani, hotunan jaruma fati bararoji ya jawo cece-kuce sosai kwanan nan a masana’antar Kannywood musamman yadda ta bayyanawa duniya cewa sunanta sayyada fati bararoji kuma itace halifar marigayi fadar bege a mata.
Sai kwatsam aka ga wasu hotunan ta suna yawo a kafafen sada zumunta inda ta futo da shiga marasa da'a kuma marasa kyau wannan daya daga cikin hotunan kenan:
Jarumar ta futo gashin ta a waje kuma hannun ta da charbi, akai mata hoto sannan tayi posting bayan nunawa duniya da tayi ita mai wanzar wa da yada duk abubuwan da suka shafi musulunci ce, babban abun takaicin shine yadda take zagin da habaici ga duk wanda ya fada mata gaskiya
Yanzu mutane har sun dai na kiransu da sayyada sai dai su karata da taron yan dj.
Comments
Post a Comment